ha_psa_tq_l2/31/08.txt

10 lines
284 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina ne Yahweh ya sa ƙafafun Dauda?",
"body": "Yahweh ya sa tsawayen Dauda a fili."
},
{
"title": "Don menene Dauda yake son Yahweh yayi masa jinƙai?",
"body": "Yana son yahweh yayi masa jinkai domin yana cikin kunci kuma idanunsa sunyi nauyi da azaba."
}
]