ha_psa_tq_l2/20/07.txt

10 lines
236 B
Plaintext

[
{
"title": "Da mene ne waɗansu ke dogara?",
"body": "Wadansu sun dogara ga karusansu wasu kuma ga dawakansu."
},
{
"title": "Mene ne Dauda da mutanensa sunyi domin su sami nasara?",
"body": "Sun kira Yahweh Allahnsu."
}
]