ha_psa_tq_l2/97/09.txt

10 lines
329 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubuci ya ce game da Yahweh?",
"body": "Marubuci ya ce Yahweh shine yafi kowa ɖaukaka a cikin dukkan duniya kuma an ɗaukaka shi fiye da dukkan alloli."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh ya kan yi wa tsarkakansa",
"body": "Yahweh yana kare ran tsarkakansa kua ya karɓo su daga hannun mugun."
}
]