[
{
"title": "Ta yaya marubucin ya amsa zuwa ga girmn ayyukan Yahweh?",
"body": "Girman ayyukan Yahweh sun sa shi murna har ya yi waƙar farinciki."
}
]