ha_psa_tq_l2/94/14.txt

10 lines
340 B
Plaintext

[
{
"title": "Wene irin alkawari ne marubuci ya ba wa mutanen Yahweh?",
"body": "Marubuci ya ce wai Yahweh ba zai yashe mutanensa ba ko kuma yayi watsi da abin gãdonsa ba."
},
{
"title": "Mene ne sakamako alkawarin Yahweh?",
"body": "Sakamako alkawarin Yahweh shine ãdalci zai fi kuma dukkan masu tsarkin rai zasu bi shi."
}
]