ha_psa_tq_l2/30/11.txt

10 lines
345 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Yahweh yayi wa Dauda? ",
"body": "Ya juyar da makokinda zuwa farinciki, ya kuma cire masa tsumma ya sanya masa rigar farinciki."
},
{
"title": "Menene zuciyar Dauda mai martaba za tayi?",
"body": "Zuciyar Dauda za ta yi wa Yahweh waka kuma ba za yayi tsiru ba. zaya bada godiya ga Yahweh Allahnsa har abada."
}
]