ha_psa_tq_l2/27/13.txt

10 lines
314 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya yarda da ita da ya taimake shi?",
"body": "Ya yarda cewa za ya gan alherin Yahweh a cikin ƙasar masu rai."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya karfafa mutanen su yi?",
"body": "Dauda ya ƙarfafa mutanen su jira ga Yahweh, su yi karfi, kuma su bar zuciyarsu ta ƙarfafa."
}
]