ha_psa_tq_l2/64/10.txt

6 lines
210 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne adalai da masu zuciya dai-dai zasu yi?",
"body": "Masu adalci zasu yi murna da Yahweh, zasu sami mafaka a wurinsa; dukkan waɗanda ke tafiya dai-dai zasu yi fahariya a cikin sa."
}
]