ha_psa_tq_l2/64/01.txt

10 lines
292 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yake roƙan Allah ya ji?",
"body": "Ya so Allah ya ji muryarsa kuma ya saurari ƙararsa."
},
{
"title": "Daga menene Dauda ya roƙi Allah ya ɓoye shi?",
"body": "Ya roƙi Allah ya ɓoye shi daga shirin miyagu kuma daga hargowar masu aika mugunta."
}
]