[
{
"title": "Yaya abokan gäban sun mai da martani ga matsalolin Dauda?",
"body": "Sunyi farinciki, sun taru wuri ɖaya domin suyi masa gäba sun bashi mamaki, sun ƙawo masa farmaƙi, kuma suna tauna masa haƙoransu."
}
]