ha_psa_tq_l2/146/03.txt

10 lines
359 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne bai kamata wani ya dogara akan ba? ",
"body": "Bai kamata mutane su dogara ga sarakuna ko ga ɗan adam, waɗanda babu ceto gare su. "
},
{
"title": "Mene ne yakan faru da ran mutum sa'ad da ya dena numfashi?",
"body": "Sa'ad da ran mutum ya dena numfashi, sai ya koma turɓaya; a ranan nan shawarwarinsa zasu kare."
}
]