[
{
"title": "Wanne abu ne Dauda ke samu daga wurin Yahweh?",
"body": "Yahweh na koya wa Dauda hanyar rai, ya bashi farinciki, kuma da murna da zai zauna a hannun damarda har abada."
}
]