[
{
"title": "Menene Yahweh yake rokan Yahweh kada yayi?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh kada ya kawar dashi tare da masu zunubi, ko ransa tare da mutane masu marmarin shan jini."
}
]