ha_psa_tq_l2/17/03.txt

6 lines
184 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne zai faru da Dauda idan Yahweh ya je masa da dare?",
"body": "Yahweh zai tsarkakeshi kuma ba za a sami shirin wata mugunta ba ko bakinsa yayi wata sabo."
}
]