ha_psa_tq_l2/119/05.txt

6 lines
198 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubuci ya ce zai faru in zai zama ɗore a cikin lura da farillan Yahweh? ",
"body": "Ya ce ba za a kunyata da shi ba lokacin da yayi tunanin dukkan dokokin Yahweh."
}
]