[
{
"title": "Ina ne Yahweh zaunar da talaka da mabuƙaci sa'ad da ya daga shi bisa? ",
"body": "Yahweh ya zaunar da shi tare da shugabanni, tare da shugabannin mutanensa."
}
]