ha_psa_tq_l2/19/13.txt

10 lines
359 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne zai faru idan bawan bai bar zunubai marasa kangado su mulke shi ba?",
"body": "Zai zama kamili, kuma su zama marasa laifi daga laifuffinsu masu yawa"
},
{
"title": "Mene ne Dauda yake so ya zama abun karba a fuskar Yahweh?",
"body": "Dauda yana so maganar bakinsa da tunanin zuciyarsa su zama abin karba a fuskar Yahweh."
}
]