ha_psa_tq_l2/119/71.txt

10 lines
350 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me marubuci ya ce wai ya dace dashi daya sha wahala?",
"body": "Yana dace dashi daya sha wahala domin ya koyi farillan Yahweh."
},
{
"title": "Marubuci ya ce cewa umarni daga bakin Yahweh ya fiye masa daraja fiye da mene ne?",
"body": "Umarni dage bakin Yaherh ya fiye masa daraja fiye da dubban zinariya da azurfa."
}
]