ha_psa_tq_l2/74/20.txt

6 lines
160 B
Plaintext

[
{
"title": "don menen Asaf yace wa Allah ya tuna alƙawarinsa?",
"body": "yana son Yahweh ya tuna alƙawarin domin duniya na cike da tashin hankali"
}
]