[
{
"title": "Mene ne ya faru da mutane sa'ad da suka yi kira ga Yahweh cikin damuwarsu? ",
"body": "Ya fito da su daga cikin ƙuncinsu kuma ya tausar da guguwar."
}
]