ha_psa_tq_l2/96/09.txt

10 lines
293 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene marubuci ya yi don ƙarfafa kowa da kowa su fada a cikin al'ummai?",
"body": "Marubuci ya ƙarfafa kowa da kowa ya fada cewa \"Yahweh ne ke mulki.\""
},
{
"title": "Ta yaya Yahweh ya sharanta mutanen?",
"body": "Yahweh ya yiwa mutanen shari'ar dake dai-dai."
}
]