ha_psa_tq_l2/149/08.txt

10 lines
331 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne masu tsoronsa zasu yi ga sarakuna da shugabannin na wansu al'ummai?",
"body": "Zasu ɗaure sarakunan da sarƙoƙi shugabannin kuma da baƙin ƙarfe. "
},
{
"title": "Wane ne zai samu ɗaukaka sa'ad da an aiwatar da huƙuncin ",
"body": "Wannan ne zai zama ɗaukaka domin dukkan amintattunsa. "
}
]