ha_psa_tq_l2/41/01.txt

18 lines
599 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanene Dauda yace mai albarka ne?",
"body": "Wanda na kulawa da masara karfi mai albarka ne."
},
{
"title": "Menene Yahweh zai yi wa mai albarka?",
"body": "Yahweh zai ƙubutar sa shi, ya ƙebe shi kuma ya ajiye shi da rai, kuma zai zama mai albarka a duniya."
},
{
"title": "Menene Yahweh ba zai yi wa mai albarka ba?",
"body": "Yahweh ba zai bar shi ga nufin maƙiyansa ba."
},
{
"title": "Menene Yahweh zai yi wa mai albarka da ke gadon wahala?",
"body": "Yahweh zai yi masa gudummawa a gadon wahalarsa kuma ya maida gadonsa na ciwo zuwa gadon warkaswa."
}
]