ha_psa_tq_l2/34/18.txt

14 lines
367 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh yana kusa da wanene?",
"body": "Yana kusa da masu karyayyar zuciya."
},
{
"title": "Wanene Yahweh ke ceto?",
"body": "Yana ceton waɗanda aka ƙuntatawa a cikin ruhu."
},
{
"title": "Menene ke faruwa da masu adalci dake da matsololi da yawa? ",
"body": "Yahweh ya basu nasara akan dukkansu kuma ya kare dukkan ƙasusuwansu."
}
]