[
{
"title": "yaushe addu'ar marubucin ya je gaban Yahweh?",
"body": "addu'arsa ya je gaban Yahweh da safe"
},
"title": "menene Yahweh yayi wa marubucin?",
"body": "Yahweh ya ƙi marubucin kuma ya ɓoye fuskarsa daga gare shi"
}
]