ha_psa_tq_l2/90/11.txt

6 lines
198 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Musa ya roki Ubangiji ya koya wa 'yan Adam?",
"body": "Ya roki Ubangiji ne ya koya wa 'yan Adam yadda zasu yi la'akari da rayuwarsu, domin su yi rayuwa cikin hikima."
}
]