[
{
"title": "Daga mene ne marubuci ya roki Yahweh ya juya idanuwa marubucin?",
"body": "Ya roki Yahweh ya juya idanuwa daga duban wofintattun abubuwa. "
}
]