ha_psa_tq_l2/119/35.txt

6 lines
194 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina ne marubuci ya roki Yahweh ya jagoranci zuciya marubucin?",
"body": "Ya roki Yahweh ya jagoranci zuciyasa ga alƙawarin umarnan Yahweh da kaucewa daga ƙazamar riba."
}
]