ha_psa_tq_l2/63/03.txt

6 lines
208 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Dauda zai yi domin alƙawarin Allah mai aminci?",
"body": "Leɓunan Dauda zasu yabe ka, zai albarkace Allah sa'ad da yake da rai, kuma a cikin sunan Allah zai tada hannuwansa."
}
]