[
{
"title": "Wane ne ya kamata ya yabi Yahweh?",
"body": "Rana, wata, taurari masu ƙyalli, sammai mafi tsayi da ruwayen dake sama da sarari ya kamata su yabi Yahweh."
}
]