[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya yi domin waɗanda suna ƙaunarsa?",
"body": "Yahweh yana lura da dukkan waɗanda ke ƙaunarsa."
},
"title": "Mene ne Yahweh zai yi ga dukkan mugaye?",
"body": "Zaya hallaka dukkan mugaye."
}
]