ha_psa_tq_l2/99/08.txt

10 lines
339 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya yi wa mutane da suka yi addu'a a gare shi?",
"body": "Yahweh ya yafe masu ko da shike ya hora ayyukansu na zunubi."
},
{
"title": "Mene ne marubuci ya karfafa kowa da kowa ya yi?",
"body": "Marubuci ya ce su yi yabon Yahweh kuma su yi sujada akan tudunsa mai tsarki domin shi mai tsarki ne."
}
]