ha_psa_tq_l2/99/01.txt

18 lines
584 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya ya kamata al'ummai su amsa ga mulkin Yahweh?",
"body": "Ya kamata al'ummai suyi rawar jiki cinkin amsa mulkin Yahweh."
},
{
"title": "Don me duniya ta girgiza?",
"body": "Duniya ta girgiza domin Yahweh yana zaune kan kursiyi sama da kerubim."
},
{
"title": "Don me an ɖaukakar Yahweh fiye da dukkan al'ummai? ",
"body": "An ɖaukaka Yahweh doming shi mai girma ne a Sihiyona."
},
{
"title": "Me ya kamata al'ummai su yabi girman Yahweh da sunansa mai ban mamaki?",
"body": "Ya kamata al'ummai su yabi sunan Yahweh domin yana da tsarki."
}
]