ha_psa_tq_l2/98/01.txt

10 lines
262 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya kawo nasara wa mutane Yahweh?",
"body": "Hannun Yahweh na dama da damtsensa sun ba mutanensa nasara."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh nuna wa dukkan al'ummai a fili?",
"body": "Ya nuna ãdalcinsa a fili ga dukkan al'ummai."
}
]