ha_psa_tq_l2/96/07.txt

6 lines
175 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene ya kammata kowa ya yi ya yabi Yahweh da ɗaukakar da ya dace da sunansa?",
"body": "Ya kammata kowa ya kawo baiko kuma ya zo chikin haikalinsa."
}
]