ha_psa_tq_l2/95/04.txt

6 lines
222 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta yaya Yahweh mafifici ne ga dukkan alloli?",
"body": "Yahweh mafifici ne ga dukkan alloli domin duwatsu masu tsawo da kuma tekuna wanda ya yi nasa ne kuma hannuwansa ne suka yi busasshiyar ƙasa."
}
]