ha_psa_tq_l2/95/01.txt

10 lines
279 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya marubuci ya ƙarfafa kowane ya shiga?",
"body": "Marubuci ya ƙarfafa kowa ya zo gaban Yahweh da godiya.\n"
},
{
"title": "Yaya an kwatanta da saura alloli?",
"body": "Yahweh Allah ne mai girma kuma sarki ne mai girma wanda yafi dukkan alloli."
}
]