ha_psa_tq_l2/94/12.txt

6 lines
169 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya kan yi wa mai albarka?",
"body": "Yahweh yana koyar wa mai albarka daga cikin shari'arsa ya kuma bashi hutu a lokutan damuwa. "
}
]