ha_psa_tq_l2/94/05.txt

10 lines
298 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne halin miyagu?",
"body": "Miyagu sun rugurguje mutanen Yahweh kuma sun kashe gwauruwa, da bãƙo dake zaune a ƙasarsu da kuma marayu."
},
{
"title": "Mene ne miyagu suna ce?",
"body": "Miyagu suna ce wai Yahweh ba zai gani ba ko ya kula da abin da suna yi ba."
}
]