ha_psa_tq_l2/92/06.txt

10 lines
439 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanne iri mutum ne da bai sani ba kuma bai fahimci wannan farinciki ba?",
"body": "Irin wannan farinciki ba'a sanin ta ta wurin daƙiƙin mutum ko wawa."
},
{
"title": "Mene ne ƙadaran miyagu wanda yake firfitowa kamar ciyawa kuma gaban dukan masu aikata mugunta? ",
"body": "Miyagu wanda da suna firfitowa kamar ciyawa kuma dukan masu ci gaban da aikata mugunta duk da haka zasu ga hallaka ta har abada. "
}
]