ha_psa_tq_l2/92/01.txt

10 lines
343 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene marubucin yake tunani abu mai kyau ne?",
"body": "Abu mai kyau ne a yi godiya a kuma yi waƙokin yabo ga sunan Yahweh."
},
{
"title": "Yaushe marubucinsu yace su yi shelar alƙawarin amincin da gaskiyan Yahweh? ",
"body": "Yace su yi shelar alƙawarin amincin Yahweh da safe gaskiyarsa kuma kowanne dare."
}
]