ha_psa_tq_l2/91/14.txt

6 lines
260 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh yake yi wa wanda ya sadaukar da kansa a gare shi?",
"body": "Yahweh zai cece shi, zai kare shi, amsa masa sa'ad da yayi kira, ba shi nasara da girma a cikin masifa, kosar da shi da tsawon rai, zai kuma nuna masa cetonsa."
}
]