ha_psa_tq_l2/91/05.txt

6 lines
288 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne wanda madogararsa ga Yahweh ne ba za ya ji tsoro ba?",
"body": "Wanda madogararsa cikin Yahweh ne ba za ya ji tsoron masifa ba da dare, ko kuma kibiyoyin dake shawage da rana, da annobar dake aukowa da dare ba, ko kuma cutar dake samuwa da tsakar rana ba."
}
]