ha_psa_tq_l2/90/03.txt

10 lines
243 B
Plaintext

[
{
"title": "Zuwa ga me Ubangiji ya kan komar da mutum?",
"body": "Ya kan komar da mutum ƙura. "
},
{
"title": "Mene ne shekaru dubu a gare Ubangiji?",
"body": "Suna nan ne kamar jiya data wuce, kamar sa'ar tsaro ce ta dare."
}
]