ha_psa_tq_l2/89/15.txt

6 lines
203 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya faru da mutane masu bauta wa Yahweh?",
"body": "Masu albarka ne waɗanda ke tafiya cikin hasken Yahweh, su na murna da sunan Yahweh kuma su na ɗaukaka amincin Yahweh."
}
]