ha_psa_tq_l2/89/03.txt

10 lines
288 B
Plaintext

[
{
"title": "Ga wanene an yi alƙawali da rantsuwa?",
"body": "Yayi alƙawarin da zaɓaɓɓunsa kuma yayi rantsuwa ga Dauda."
},
{
"title": "Har yaushe zuriya da kursiyinsa za a kafa?",
"body": "Zan kafa zuriyarka har abada, kuma zan kafa kursiyinka a dukkan tsararraki."
}
]