ha_psa_tq_l2/88/17.txt

10 lines
258 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ayyukan Yahweh yayi wa marubucin dukkan rana?",
"body": "Sun kewaye marubucin kamar ruwa sun kewaye shi."
},
{
"title": "Mene ne marubucin yace shine ƙadai abokinsa?",
"body": "Yace abokinsa da suka shaƙu shine duhu."
}
]