ha_psa_tq_l2/88/13.txt

10 lines
247 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaushe addu'ar marubucin ya je gaban Yahweh?",
"body": "Addu'arsa ya je gaban Yahweh da safe."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh yayi wa marubucin?",
"body": "Yahweh ya ƙi marubucin kuma ya ɓoye fuskarsa daga gare shi."
}
]