ha_psa_tq_l2/88/10.txt

10 lines
465 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane tambaya ce marubucin ya tambayi Yahweh game da matattu da waɗanda suka mutu?",
"body": "Ya tambayi Yahweh idan zai yi abin al'ajibi wa matattu, kuma idan zasu tashi su yi wa Yahweh yabo."
},
{
"title": "Menene marubucin ya tambayi Yahweh game da alƙawarinsa, amincinsa, abubuwan al'ajibin sa, da adalcinsa?",
"body": "Marubucin ya tambayi Yahweh idan za a shela su a kabari, a wurin matattu, a cikin duhu da kuma wurin mantuwa."
}
]