ha_psa_tq_l2/88/05.txt

10 lines
329 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin yace ya faru da shi lokacin da yana kama da mutuwa a cikin kabari?",
"body": "Yace Yahweh yayi watsi da mattatu domin an datse su daga ikon Yahweh"
},
{
"title": "Ina ne marubucin yace Yahweh ya ajiye shi?",
"body": "Yace Yahweh ya ajiye shi a wuri mafi ƙasƙanci na cikin rami."
}
]